Wasanni

Wasanni

Babu sabani a tsakanin Ronaldo da Platini -Mai magana da yawun UEFA

Mai magana da yawun Hukumar shirya kwallon kafa ta Nahiyar Turai (UEFA) Pedro Pinto ya ce rade-radin da wasu ke bazawa na cewa akwai sabani a tsakanin

Dan kwallon Najeriya Audu Seriki ya rasu a hadarin mota

Dan kwallon Najeriya da yake buga wa kulob din Lobi Stars ya rasu a wani hadarin mota da ya rutsa da shi a ranar 20 ga watan nan da muke ciki.Hadarin

An samu ’yar shekara 77 mai wasan daga karfe mai nauyi

Miss Willie Murphy, mai kimanin shekara 77 ta tsunduma cikin harkar dage karfe mai mauyi da aka fi sani da Weightlifting a Turanci ba tare da wata mat

Thierry Henry ya yi ritaya a kwallon kafa

Tsohon dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila kuma haifaffen Faransa da ake wa lakabi da “Igwe” Thierry Henry a ranar Litinin da ta gabata ne ya y

An zabi Mfon Udoh a matsayin Gwarzon dan kwallon Najeriya

Mfon Udoh, dan kwallon kulob din Enyimba ne aka zaba a matsayin Gwarzon dan kwallon Gasar Rukunin Firimiya ta Najeriya a ranar Litinn da ta wuce.