Wasanni

Wasanni

Dalilan da suka sanya kulob din Kano Pillars ya yi zarra

A yanzu haka kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da ke Kano ce ta lashe gasar rukunin firmiya na kasa har sau uku a jere.  Da wannan nasara da

Mara kafafu ta zama zakara a gasar motsa jiki a Amurka

Wata yarinya ’yar kimanin shekara 27 mai suna Jen Bricker wacce ba ta da kafafu ta zama zakara a gasar motsa jiki watau (gymnastics) a Amurka.Ita dai

Drogba zai yi ritaya daga kwallo

Rahotannin da ke fitowa sun nuna shahararren dan kwallon Kwaddebuwa da yanzu haka yake kwallo a kulob din Chelsea na Ingia ya kusa yin ritaya daga was

An zabi Shugaban NFF a kwamitin shirya gasar cin kofin Afirka

Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta zabi Shugaban Hukumar shirya kwallon kafa ta kasa watau NFF Mista Amaju Pinnick a matsayin daya daga ci

Wilshere zai kwashe watanni hudu yana jinya

Akwai yiwuwar dan kwallon kulob din Arsenal Jack Wilshere zai kwashe kimanin watanni hudu yana jinya saboda raunin da ya samu a wasan da kulob din ya