Wasanni

Wasanni

Za a karrama tsofaffin ’yan kwallon Stationery Stores

Gwamnatin Jihar Legas za ta karrama tsofaffin ’yan wasan kungiyar kwallon kafar jihar mai suna Stationery Stores saboda kwazon da suka nuna a lokacin

Bude filin wasa na Akwa Ibom: Yau Pele zai kawo ziyara Najeriya

A yau Juma’a 7 ga watan Nuwamba ne ake sa ran bude sabon filin wasa na Jihar Akwa-Ibom. Daga cikin manyan bakin da aka gayyato akwai shahararren dan k

An dage dan kwallo daga yin wasa na tsawon shekara 50

An dage wani dan kwallo mai suna Ricardo Ferreira dan wasan baya a kulob din Futebol Clube da ke kasar Suwizilan daga yin kwallo har na tsawon shekara

Ahmed Musa ya taya Kano Pillars murna

Tsohon dan kwallon Kano Pillars da yanzu haka yake kwallo a CSKA Mosko da ke Rasha Ahmed Musa a ranar Talatar da ta wuce ne ya taya kulob din Pillars

Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako: Juma’a 7 Ga Nuwamba, 2014

Córdoba Da Deportibo Tara saura kwata na dare Asabar 8 Ga Nuwamba, 2014Almería Da Barcelona Hudu na yammaGetafe Da Elche Shida na yammaReal Madrid Da