Wasanni

Wasanni

Gasar wasanni a Benuwai: Tawagar Legas ta sha alwashin zama zakara

Gamayyar kungiyoyin wasannin motsa jiki kimanin 214 da masu horar da ’yan wasa 23 ne za su wakilci Jihar Legas a gasar wasanni makarantu da za a gudan

Ina bin Hukumar NFF bashin albashin watanni 25 -Kocin Falcons

Kocin kungiyar kwallon kafa ta mata da Najeriya da aka fi sani da Falcons Mista Edwin Okon ya yi ikirarin cewa kawo yanzu yana bin Hukumar NFF bashin

Gobe za a yi jana’izar golan Afirka ta Kudu

A gobe Asabar ne ake sa ran za a yi jana’izar golan kulob din Orlando Pirates da kuma kungiyar kwallon kafa ta Bafana-Bafana da ke Afirka ta Kudu mai

Wani makaho zai yi gudun kilomita 400 a kwanaki 9

Simon Wheatcroft wani makaho ne mazaunin Amurka da ke yunkurin yin gudun fanfaladi da tsawonsa ya kai mil 240 kwatankwacin kilomita 400 daga garin Bos

Yakamata a dakatar da gasar cin kofin Afirka a wannan karo -Enyeama

Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles kuma golan Najeriya bincent Enyeama ya yi kira ga Hukumar Shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta dag