Wasanni

Wasanni

Gasar neman gurbi a cin kofin Afirka: Najeriya ta farfado

A shekaranjiya Laraba ne kungiyar kwallon kafa ta kasa watau Super Eagles ta lallasa ta Sudan a cigaba da gasar neman gurbi na cin kofin Afirka da zai

Suarez ya fara shirin karawa da kulob din Real Madrid

Shahararren dan kwallon FC Barcelona da ya canza sheka daga kulob din Liberpool a karshen kakar wasan da ta gabata ya fara shirin yin wasansa na farko

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako: Asabar 18 Ga Oktoba, 2014

Manchester City da Tottenham daya saura kwata na rana Arsenal da Hull City Uku na ranaBurnley da West Ham Uku na ranaCrystal Palace da Chelsea Uku na

Gobe Najeriya za ta kece raini da Sudan

A cigaba da fafatawa a gasar neman zuwa cin kofin Afirka da zai gudana a badi a kasar Maroko, kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles a gobe Asabar

…Mai yiwuwa a yi wasan Najeriya da Sudan karo na biyu a Kaduna

Kocin kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Stephen Keshi ya ce ya gwammace a yi wasan neman gurbin zuwa cin kofin Afirka da zai gudana a ranar L