Wasanni

Wasanni

Rooney ya ba magoya bayan United hakuri

Shahararren dan kwallon kulob din Manchester United da ke Ingila Wayne Rooney a ranar Litinin da ta gabata ne ya ba magoya bayan kulob din hakuri a bi

Arsenal ta fara zawarcin Joseph Yobo 2

Kocin kulob din Arsenal da ke Ingila Arsene Wenger ya bayyana cewa akwai yiwuwar ya dauke dan kwallon Najeriya Joseph Yobo a watan Janairun badi idan

Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya A Wannan Mako: Asabar 4 Ga Oktoba, 2014 Saturday 04 October 2014

Hull City    da    Crystal Palace    Uku na ranaLeicester City    da    Bur

’Yan kwallon Kaduna United sun yi zanga-zangar rashin biyansu albashin watanni 12

A ranar Litinin da ta gabata ne daukacin ’yan kwallon Kaduna United suka gudanar da zanga-zangar lumana saboda rashin biyansu albashin watanni 12.&nbs

Keshi ne na 14 a duniya

An zabi kocin Najeriya Stephen Keshi a matsayin na 14 a jerin masu horarwa a sassan duniya kamar yadda wata mujalla da Hukumar shirya kwallon kafa ta