Wasanni

Wasanni

…Arsenal ta fara zawarcin Joseph Yobo

Kocin kulob din Arsenal da ke Ingila Arsene Wenger ya bayyana cewa akwai yiwuwar ya dauke dan kwallon Najeriya Joseph Yobo a watan Janairun badi idan

Jadawalin Gasar Rukunin Premier na Ingila A Wannan Mako: Asabar 27 ga Satumba, 2014

Liberpool Da Eberton  daya saura kwata na ranaChelsea Da Aston billa  Uku na ranaCrystal Palace Da Leicester City  Uku na ranaHull City

Na sanya kofi ne don hana matasa shaye-shaye -Malam Niga

Malam Yusuf Maduro da aka fi sani da Malam Niga, fitaccen mutum ne da ke kula da cibiyar da ya kirkiro mai kula da masu tabin hankali ko kangararrun m

Keshi zai sanya hannu a sabon kwantaragi a watan gobe -NFF

A ranar Lahadin da ta gabata ne Hukumar shirya kwallon kafa ta kasa (NFF) ta bayyana cewa kocin Najeriya Super Eagles Stephen Keshi ana sa ran zai san

’Yan kwallon Kamaru sun Musulunta a Dubai

Wani kulob da ke yin kwallo a rukunin ’yan dagaji (amateur) da ya fito daga Kamaru kuma ya kai ziyara Dubai don samun horo, daukacin ’yan kwallonsa da