Wasanni

Wasanni

Barcelona za ta halarci gasar cin kofin yashi a Legas

Kulob din Barcelona da ke Sifen zai kawo ziyara Legas don fafatawa a gasar cin kwallon kafa na yashi  da ake wa lakabi da (2014 Copa Lagos Beach

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako: Asabar 20 ga Satumba, 2014

kPR Da Stoke City            daya saura kwata na ranaAston billa Da Arsenal      &nbs

Gasar Neman Gurbin Cin Kofin Afirka: Najeriya ta yi kunnen doki da Afirka ta Kudu *Kamaru ta yi wasan kura da Kwaddebuwa

A shekaranjiya Laraba ne kungiyar kwallon kafa ta kasa watau Super Eagles ta fafata da kasar Afirka ta Kudu a cigaba da gasar neman gurbin zuwa 

Hukuncin FIFA: Najeriya ta tsallake rijiya da baya

Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya ta ce Najeriya ta tsallake rijiya da baya a kokarin dakatar da ita da ta yi niyyar yi tun bayan wa’adin yin haka

An dage dan kwallo wasanni 70 don kai wa alkalin wasa karo

An dage wani dan kwallo mai suna Isma’il Gunduz da ke buga kwallo a gasar rukunin ’yan dagaji (amateur) da ke kasar Austiriya bayan ya zagba wa alkali