Shugaban Hukumar FIFA zai yi ta-zarce a karo na biyar
Shugaban Hukumar kwallon kafa ta duniya Mista Sepp Blatter ya bayyana aniyarsa ta yin ta-zarrce a karo na biyar a zaben Hukumar da zai gudana a watan
Wasanni
Shugaban Hukumar kwallon kafa ta duniya Mista Sepp Blatter ya bayyana aniyarsa ta yin ta-zarrce a karo na biyar a zaben Hukumar da zai gudana a watan
dan kwallon gaba a kulob din Manchester United dabier Hernandez da aka fi sani da Chicharito ya bayyana dalilin da ya sa ya gwammace ya zabi Cristiano
Arsenal da Man City Biyu saura kwata na ranaCrystal Palace
Sabon kocin kasar Brazil Dunga ya bayyana rashin gamsuwa da yadda filin wasa mai suna MetLife Stadium a Amurka ya kasance a lokacin da kasarsa Brazil
An fara gasar cin kofin kwallon kafa na jami’in hulda da jama’a na kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta Nijeriya [NULGE] reshen jiharKaduna K