Wasanni

Wasanni

Watakila Aaron Ramsey ba zai buga wasan Arsenal da City gobe ba

Watakila dan kwallon tsakiya na kulob din Arsenal da ke Ingila Aaron Ramsey ba zai samu damar yin wasa a tsakanin kulob dinsa da na Manchester City a

Enyeama ba zai yi wasan Kongo da Najeriya ba

Golan Najeriya bincent Enyeama da ke buga kwallo a kulob din Lille na Faransa ya bayyana cewa ba zai samu damar halartar wasan share fage na zuwa gasa

dan shekara 104 ya kalubalanci Usain Bolt su yi gasar tsere

Mutum mafi tsufa da nisan shekaru a duniya, dan kasar Japan Hidekichi Miyazaki, ya ksalubalanci magujin duniya, Usain Bolt. Wannan tsoho dan shekara 1

Besiktas ta ba Eneramo Naira miliyan 100 kudin sallama

dan kwallon gaban kungiyar kwallon kafa ta kasa watau Super Eagles Micheal Eneramo da yake wasa a kulob din Besiktas da ke Turkiyya a karshen makon ji

Bai dace FIFA ta rika tsoma baki a harkar shugabancin NFF ba -Alhaji Sani Fema

Shugaban hukumar wasanni ta Jihar Yobe Alhaji Sani Fema ya koka a kan yadda wadansu daga cikin shugabannin hukumar shirya kwallon kafa ta duniya FIFA