Wasanni

Wasanni

Manchester United ta fara yunkurin dauke Cristiano Ronaldo

Kulob din Manchester United da ke Ingila ya bayyana aniyarsa ta dauke shaharren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo a kakar wasa mai

Manchester United ta sayi Di-Maria a kan Naira biliyan 15

Shahararren dan kwallon Ajantina da kulob din Real Madrid, Angel Di-Maria ya zama dan kwallo mafi tsada a tarihin kwallon kafa a Ingila bayan ya sanya

Aljeriya ta dakatar da gasar rukuninta bayan an kashe wani dan kwallo

Hukumar shirya kwallon kafa ta Aljeriya a ranar Litinin da ta gabata ne ta sanar da dakatar da gasar rukunin kasar bayan da aka samu rahoton mutuwar d

An zabi sabon Shugaban Hukumar NFF bayan ta dare gida biyu

A ranar Talatar da ta wuce ne Hukumar shirya kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta zabi sabon shugabanta duk da matsalar da aka samu na raba hukumar gida

Sani Kaita ya koma Turai bayan gama kwantaraginsa a Enyimba

Shahararren dan kwallon Najeriya Super Eagles Sani Kaita a karshen makon jiya ne ya koma kasar Turai bayan ya gama kwantaragin wata uku a matsayin aro