Wasanni

Wasanni

Yahaya Musa yana haskakawa a kulob din Tottenham

dan kwallon kungiyar kwallon kafa ta U-20 ta Najeriya Musa Yahaya yanzu haka yana haskakawa a kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 21 a kulob

Kongo ta nemi CAF ta canza wurin wasanta da Najeriya saboda cutar Ebola

kasar Kongo ta rubututa wa Hukumar shirya kwallon kafa a Afirka (CAF) wasika na neman a canza wurin wasan da za ta yi da Najeriya a neman hayewa gasar

Samuel Eto’o ya koma Eberton

A ranar Talatar da ta wuce ne shahararren dan kwallon Kamaru Samuel Eto’o ya koma kulob din Eberton da ke Ingila kamar yadda kulob din ya sanarwa duni

Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya na Ingila a Wannan Mako: Asabar 30 Ga Agusta, 2014

Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya na Ingila a Wannan Mako:Asabar 30 Ga Agusta, 2014Burnley da Man Utd     daya saura kwata na rana 

Muhimman abubuwa a makon farko na Gasar Premier ta Ingila

A ranar 16 ga watan da muke ciki ne aka fara Gasar Premier ta Ingila ta bana, inda aka buga wasan farko tsakanin kulob din Manchester United da kuma S