Wasanni

Wasanni

Mbappe zai koma Real Madrid a ƙarshen kaka

Idan Modric ya tashi, Mbappe ne zai karbi riga mai lamba 10, irin lambar da yake sa wa a PSG.

An dakatar da ɗan kallo shiga filin wasa saboda cin zarafin Mohammed Salah

An ci tarar Barwise na Bentham Drive a Childwall a Liverpool £500.

Ivory Coast ta lashe gasar AFCON ta 2023

Ivory Coast ta zama zakara bayan doke Najeriya.

AFCON: Kudin jirgi zuwa Ivory Coast ya kai N2m

A yau Lahadi ne Super Eagles za ta fafata da Kwaddibuwa, mai masaukin baki

AFCON Final: Tinubu zai je Abidjan don mara wa Super Eagles baya

Tinubu zai ziyarci ‘yan wasan don kara musu kwarin gwiwa.