Wasanni

Wasanni

‘Dalilin da ya sa muka dakatar da wasan kokawa a Legas’

Shugaban kwamitin tsare-tsare na filin wasan Freedom Theater da ke unguwar Agumalu a yankin Apapa a Jihar Legas, Alhaji Muhammadu Akashe ya ce zuwan a

Za a zaftare Naira miliyan 830 daga albashin Luis Suarez idan ya kara cizo

Kulob din FC Barcelona da ke Sifen ya gargadi sabon dan wasan gabansa Luis Suarez wanda ya sayo shi daga kulob din Liberpool na Ingila cewa idan ya ku

Chelsea ta fara yunkurin sayar da John Mikel Obi

Kulob din Chelsea na Ingila ya ce ya yanke shawarar sayar da dan kwallon tsakiyarsa haifaffen Najeriya John Mikel Obi ga duk kulob din da ke bukatarsa

Brazil ta fara zawarcin Jose Mourinho

Saboda rashin tabuka abin-a-zo-a-gani a gasar cin kofin duniya da aka yi a Brazil ya sa kasar ta fara tuntubar kocin Chelsea haifaffen Fotugal Jose Mo

Arsenal ta kusa kammala cinikin Khedira

Rahoton da jaridar Marca da ake wallafawa a Sifen ta fitar ya nuna kulob din Arsenal da ke Ingila ya amince ya ajiye wa kulob din Real Madrid da ke Si