Wasanni

Wasanni

Mad Air ya shirya wasan Polo don hada kan ’yan Arewa

Kyaftin kuma shugaban tim ddn wasan kwallon Polo na Mad Air da ke Katsina Alhaji Lawal Mangal ya ce ya shirya wasan polo ne don kara hada kan ‘yan was

Budurwa ta kashe kanta saboda fitar da Brazil a gasar kofin duniya

Wata yarinya ’yar kimanin shekara 15 mai suna Pragya Thapa da ta fito daga Nepal ta sagale kanta da igiya a wata bishiya har lahira jim kadan bayan ka

FIFA ta dakatar da Najeriya bisa katsalandar din gwamnati a harkar kwallo

A shekatranjiya Laraba ne Hukumar shirya kwallo ta duniya FIFA ta bayar da sanarwar dage Najeriya daga shiga harkokin wasanni har sai abin da hali ya

Mai yiwuwa Amodu Shu’aibu ya maye gurbin Stephen Keshi

Hukumar kula da kwallon kafa ta kasa (NFF)  ta fara tunanin maye gurbin Koci Stephen Keshi da Amodu Shu’aibu nan ba da dadewa ba.Amodu Shu’aibu d

Gasar cin kofin duniya: Azal ta fada wa Brazil

A ranar Talatar da ta wuce ne kasar Jamus ta yi kaca-kaca da Brazil a wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya, inda ta lallasata da ci 7-1.Wa