Wasanni

Wasanni

An gutsure kunnen wani mai goyon bayan Ingila

Wani dan Ingila ya rasa wani bangare na kunnensa a lokacin da yake kallon gasar cin kofin duniya a tsakanin kasarsa da ta Uruguay a makon jiya.Kamar y

An canza wa Ministan wasanni wajen aiki saboda fitar da Ghana

Saboda fitar da Ghana da aka yi a Gasar cin kofin duniya da ake yi a Brazil ta sa shugaban qasar John Dramani Mahama ya bayar da sanarwar canza wa Min

Kamaru za ta binciki batun cogen wasa

Jami’ai a Kamaru sun ce za su gudanar da bincike kan ikirarin cewa akwai hannun ‘yan wasan kasar su bakwai a cogen wasa na gasar cin kofin duniya a Br

dan Brazil ya mutu a lokacin da yake kallon bugun fanariti

Wani tsoho dan kimanin shekara 69 mai goyon bayan kasar Brazil a gasar cin kofin duniya ya samu matsalar bugun zuciya da hakan ta yi sanadiyyar mutuwa

An yi zanga-zangar neman dawo da ’yan matan Chibok a Brazil

Wasu turawa da suka fito daga kasashe yi da Iran a ranar 17 ga watan nan a fili n wasa na Curitiba da ke Brazil sannan aka sake ganin irin haka a wasa