Wasanni

Wasanni

Gobe Najeriya za ta yi wasa da Bosniya-Herzegobina

A gobe Asabar, idan Allah Ya kaimu, kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles za ta yi wasanta na biyu da Bosniya Herzegobina a ci gaba da gasar

’Yan kwallon Super Eagles na bukatar a ba kowannensu Naira miliyan 12

A cigaba da fafatawa a gasar cin kofin duniya da yanzu haka yake gudana a Brazil, rahotanni sun nuna ’yan kwallon Najeriya Super Eagles sun bukaci gwa

Bam ya tashi a gidan kallon kwallo a Yobe

Da yawa daga cikin mutanen da suka halarci gidan kallon kwallon Jamilu Cross Fire Football biewing Centre da ke Damaturu ne suka rasa ransu bayan da w

Ban gamsu da yadda Najeriya ta buga wasanta na farko da Iran ba -Musa Mai Nama

Wani masoyin kwallon kafa da ke goyon bayan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Musa Mai Nama ya bayyana bacin ransa a kan yadda kungiyar ta kasa sa

Brazil 2014: Mutum uku sun mutu a lokacin da suke kallon talabijin

An samu rahotanni da ke nuna akalla mutum uku ne suka mutu a kasar Sin a yayin da suke kallon gasar cin kofin duniya da yanzu haka ake bugawa a Brazil