Wasanni

Wasanni

Najeriya ta fito wasan ƙarshe na Gasar AFCON

Haka aka karkare wasan ba tare da wata tawaga ta yi galaba a kan abokiyar karawarta.

AFCON 2023: Yau Najeriya da Afirka ta Kudu za su goge raini

Cacar bakar diflomasiyya ta barke tsakanin kasashen biyu, wadanda wasansu kan kasance masu zafi

AFCON 2023: Babu tabbacin Osimhen zai buga a wasan Najeriya da Afirka ta Kudu

’Yan Najeriya na neman Super Eagles su huce musu haushinsu bayan mawakiyar Afirka ta doke mawakan Najeriya hudu wajen lashe kambin mawakan duniya na G

Najeriya ta kai matakin kusa da na ƙarshe a Gasar AFCON

Najeriya ta yi wa Angola ci ɗaya mai ban haushi.

Yau Liverpool za ta karbi bakuncin Chelsea a Anfield

Liverpool tana matakin farko a kan teburin Firimiyar da maki 48, bayan karawa 21.