Wasanni

Wasanni

Magoya bayan Super Eagles sun tara Naira miliyan 400 don tafiya gasar cin kofin duniya a Brazil

Shugaban kungiyar masu goyon bayan Super Eagles Rafiu Ladipo ya bayyana cewa kawo yanzu kungiyarsa ta tara kimanin Naira miliyan 400 a shirye-shiryen

Magoya bayan Madrid biyu sun mutu a Legas

Wasu ’yan ga-ni-kashenin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid su biyu sun rasa rayukansu  saboda bakin cikin ganin yadda kulob din ya kasa farke

An dage kocin Atletico Madrid a wasanni 6

Hukumar kula da shirya kwallon kafa a Nahiyar Turai da aka fi sani da UEFA ta bayar da sanarwar dage kocin kulob din Atletico Madrid da ke Sifen Diego

Jadawalin Gasar Cin Kofin Duniya a Brazil Alhamis 12 Ga Yuni, 2014

Jadawalin Gasar Cin Kofin Duniya a Brazil Alhamis 12 Ga Yuni, 2014Brazil     da     Croatia     &nbs

Shugaban kasar Bolibiya zai fara wasan kwallo a wani kulob

Wani shahararren kulob din kwallon kafa a Bolibiya (Bolibia) da ke wasa a gasar rukuni na daya da ke kasar mai suna Sport Boys ya samu nasarar daukar