Wasanni

Wasanni

Gasar damben shekarar 2014 ta kankama a gidan damben Alaba Rago

An fara gudanar da gasar damben gargajiya na shekarar 2014 a gidan dambe na kasuwar Alaba Rago da ke Jihar Legas.Shugaban kwamitin shirya gasar, Alhaj

An daure matashi a kan musun kwallon kafa

Wata babbar kotun Shari’ar Musulunci da ke Gyadi-gyadi ta daure wani matashi shekara guda bisa samunsa da laifin yi wa wani abokinsa dukan kawo wuka l

Gwamnatin Katsina ta ba kulob din Sportlight Naira miliyan 40

Gwamnan Jihar Katsina, Barista Ibrahim Shehu Shema ya amince a bai wa kungiyar wasan kwallon kafa ta Katsina Sportlights zunzurutun Naira miliyan arba

An samu mai wasan kwallon Tennis da baki bayan ya rasa hannayensa

Wani matashi mai suna Ibrahim Elhoseny ya koma yin wasan kwallon Tebur da aka fi sani Tennis da baki maimakon amfani da hannuwansa.Shi dai Ibrahim wan

Drogba ya yi ban kwana da kulob din Galatasaray

Shahararren dan kwallon Kwaddebuwa Didier Drogba a ranar Talatar da ta wuce ne ya bayar da sanarwar barin kulob din Galatasaray da ke Turkiyya bayan y