Wasanni

Wasanni

Wasan Chelsea da Atletico ya janyo mutuwar mutum biyu a Legas

Mutanen yankin Ikotun  da ke Jihar Legas sun ga tashin hankali a ranar da aka yi wasan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da takwararta ta Atletico

Keshi ya fitar da sunayen ’yan kwallon da za su tafi gasar cin kofin duniya

A ranar Talatar da ta wuce ne Kocin kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Stephen Keshi ya fitar da sunayen ‘yan kwallon da yake tunanin zai tafi da s

Mikel Obi ya fara shirin komawa kulob din Inter Milan

Shahararren dan kwallon Najeriya da yanzu haka yake buga wa kulob din Chelsea na Ingila wasa John Obi Mikel ya fara shirin canza sheka zuwa kulob din

Ya mutu a filin kwallo saboda bakin ciki

Wani mutum dan kimanin shekara 42 mai suna Ray Dunning ya fadi matacce a lokacin da ya tabbatar kulob dinsa ya samu koma baya (relegation) a gasar ruk

Magoya bayan Liberpool da na Chelsea sun dambace

Jim kadan da kammala wasa a tsakanin kulob din Liberpool da na Chelsea da ke Ingila a gasar rukunin Premier ne magoya bayan kungiyoyin kwallon kafar b