Wasanni

Wasanni

Ronaldo ya kafa sabon tarihi

A ranar Talatar da ta wuce ne shahararren dan kwallon kulob din Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo ya kafa sabon tarihi na wanda ya fi zura kwa

Yanzu rabin albashi ake ba ‘yan kwallon Spotlight na Katsina

Hukumar gudanarwar kulob din Spotlight da ke Katsina ta ba sanarwar zaftare rabin albashin ’yan kwallonta da kuma koci Abdullahi Heyman.  Hukumar

Bagulori Old Tamas ta lallasa G-Town da ci 2-1

An tashi ci 2-1 a wasan da kungiyar kwallon kafa ta Bagulori Old Tamas ta yi da takwararta ta G-Town a Jihar Legas.Wasan, wanda aka gudanar  a fi

Dani Alves ya cinye ayabar da aka jefe shi da ita

A karon farko a tarihin muzanta ’yan kwallo Dani Albes dan wasan baya a kulob din FC Barcelona da ke Sifen ya sunkuya ya dauki ayabar da wani mai goyo

Ryan Giggs ya zama Kocin Manchester United

A ranar Talatar da ta wuce ne kulob din Manchester United da ke Ingila ya bayar da sanarwar korar Kocinsa Dabid Moyes kuma tuni ya maye gurbinsa da Ry