Wasanni

Wasanni

…Dalilai 14 da suka sa Manchester United ta kori Dabid Moyes

Da yawa daga cikin magoya bayan kulob din Manchester United ba su san takamaiman dalilan da suka sanya kulob din ya yi waje rod da kocinsa Dabid Moyes

Atiku Abubakar ya kadu da labarin korar Moyes

Tsohon Mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya ce ya kadu matuka a lokacin da ya samu labarin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da

A ranar Lahadin da ta wuce ne kocin kungiyar kwallon kafa ta Kaduna United Saleh Tanko ya rasu.

Saleh Tanko wanda aka fi sani da “Lalo” ya rasu ne bayan ya yi fama da ’yar gajeruwar rashin lafiya.An yi shiru na kimanin minti daya a wasan da kungi

Iran ta fara shirin tafiya gasar cin kofin duniya a Afirka ta Kudu

A shirye-shiryen da take yi na tafiya gasar cin kofin duniya da zai gudana a kasar Brazil a watan Yuni mai zuwa,  kasar Iran ta kai ziyara Afirka

An dage dakatarwar da aka yi wa FC Barcelona a kan cinikin ’yan kwallo

A shekaranjiya Laraba ne Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya FIFA ta dage dakatarwar da ta yi wa kulob din FC Barcelona da ke Sifen a kan saye da ku