Wasanni

Wasanni

Oscar Pistorious ya barke da kuka a kotu

Shahararren mai yi wa kasar Afirka ta Kudu gudun nakasassu  Oscar Pistorious da ake tuhuma da laifin kashe budurwarsa Reeba Steenkamp a shekarar

Ni dan ga-ni-kashe nin Manchester United ne -dan shekara 70

Za mu fara da tarihinka a takaice..Sunana Oluwale Samuel Aremu, an haife a watan Maris, 1944 a garin Legas, amma ni dan asalin garin Abekuta da ke Jih

Super Eagles ta lallasa kungiyar wasan kwaikwayo da ci 4-0

A ranar Juma’ar da ta wuce ne tsofaffin kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta lallasa ta masu wasan kwaiwayo da waka da ci 4-0 a wasan sada zumunta

Jihar Katsina ta kusa bude sabon filin wasanta

Gwamnatin Jihar Katsina na iya kokarinta na ganin ta bude katafaren filin wasan da ta gina mai daukar ‘yan kallo dubu talatin da biyar  mai dauke

Magoya bayan Manchester United sun yi wa Aled Ferguson da Dabid Moyes tofin Allah-tsine

Jim kadan da kammala a wasa a tsakanin kulob din Manchester United da na Manchester City da ke Ingila a gasar rukunin Premier na Ingila a ranar Talata