CAF za ta yi wa Osimhen gwajin shan kwayoyin kara kuzari
Rashin gajiyarsa a wasan Najeriya da Kamaru ya sanya CAF neman yi masa gwajin amfani da kwayoyin kara kuzari
Wasanni
Rashin gajiyarsa a wasan Najeriya da Kamaru ya sanya CAF neman yi masa gwajin amfani da kwayoyin kara kuzari
Najeriya za ta fafata da Angola a Kwata-Fainal; Karo na biyu ke nan da Super Eagles ke kora Kamaru a gida a matakin ’yan-16 a gasar AFCON
Yanzu Angola ta shiga zagayen Quarter-Finals a gasar.
Klopp zai bar Liverpool bayan shafe shekara takwas da rabi a kungiyar.
Kasashe 12 sun samu cancantar tsallakawa matakin wasannin sili daya kwala.