Wasanni

Wasanni

Dabid Beckham ya fara yunkurin sayen wani kulob a Amurka

Shahararren dan kwallon Ingila Dabid Beckham ya kusa mallakar sabon kulob a gasar rukuni-rukunin Amurka da ake wa lakabi da Major League Soccer, (MLS)

Ibrahimobic ya kai kulob din PSG wasan karshe

kwallayen biyun da dan kwallon Paris Saint Germain (PSG) da ke Faransa Zlatan Ibrahimobic ya zura a ragar kulob din Nantes a wasan kusa da na karshe a

An fara rububin ’yan kwallon Super Eagles a Afirka ta Kudu

Jim kadan da kammala gasar cin kofin Afirka ta ’yan gida CHAN a ranar Asabar ta makon jiya ce kungiyoyin kwallon kafa da dama a Afirka ta Kudu suka fa

Real Madrid da Manchester United za su fafata a gasar cin kofin Amurka

kungiyoyin kwallon kafa na Real Madrid da ke Sifen da na Liberpool da Manchester United da kuma na Manchester City da ke Ingila sun bayyana kudurinsa

…Yayin da Najeriya za ta hadu da Sifen a wasan sada zumunta

Akwai yiwuwar kungiyar kwallon kafa ta kasa ta Super Eagles ta hadu da kasar Sifen a wasan sada zumunci da Amurka ta shirya.Hukumar shirya wasan kwall