Wasanni

Wasanni

A Takaice… 14

Lionel Messi ba na sayarwa ba ne -Josep Maria Sabon shugaban kulob din FC Barcelona da ke Sifen Josep Maria Bartmeu ya nanata kudurin kulob din na kin

Gasar Cin Kofin Afirka: Jibi Ghana za ta kara da Libya a wasan karshe

A jibi Lahadi 2 ga watan Fabairu ne ake sa ran kungiyoyin kwallon kafa na Ghana da na Libya za su fafata a wasan karshe a gasar cin kofin Afirka na ’y

…An fara rububin dan kwallon Super Eagles Ejike Uzoenyi

Ya zuwa wannan lokaci kulob da dama da ke kasar Afirka ta Kudu da kuma wasu da ke yankin Turai ne suka fara yunkurin dauke dan kwallon gaba a kungiyar

Manchester United ta fita daga sahun kulob uku da suka fi kudi a duniya

Ga dukkan alamu kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta fita daga jerin kungiyoyin kwallon kafa guda uku mafi arziki a duniya.Kulab din Real Mad

Jadawalin Gasar Premier Ta Ingila A Wannan Mako: Asabar 1 Ga Fabrairu, 2014

Newcastle United     da     Sunderland    Biyu saura kwata na ranaWest Ham United     da &