Wasanni

Wasanni

AFCON 2023: Ghana ta kori koci da ’yan tawagar horas da ’yan wasanta bayan cire su

Karo na biyu a jere ke nan da tawagar Black Stars ta Ghana take kasa tsallake zagayen farko a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka

AFCON 2023: Najeriya tsallaka zagaye na biyu

Kwallaon da Opa Sangante ya ci kasansu ya zame wa Guinea-Bissau karar kwana a gasar da ke gudana a kasar Ivory Coast.

AFCON 2023: Salah ya koma Liverpool don yin jinya

Dan wasan ya koma Liverpool da zummar yin jinyar raunin da ya samu a gasar AFCON.

An yi canjaras tsakanin Algeria da Burkina Faso a Gasar AFCON

Yanzu dai Burkina Faso da Angola ne a saman teburin rukunin D kowanne da maki hudu-hudu.

Arsenal ta yi wa Crystal Palace raga-raga a Emirates

Nasarar ta kawo karshen koma bayan da Arsenal ta samu a wasannin da ta yi guda 3 a watan Disamba.