Wasanni

Wasanni

Adebayor zai raba wa mabukata takalmansa

Shahararren dan kwallon Togo da yanzu haka yake kwallo a kulob din Tottenham da ke Ingila ya bayar da sanarwar raba takalmansa da suka hada da na kwal

A Takaice… 12

An zabi golan Najeriya wanda ya fi iya tsaron gida a Nahiyar Turai Golan Najeriya bincent Enyeama da yanzu haka yake buga kwallo a kulob din Lille OSC

Burina in wakilci Najeriya a gasar daga nauyi ta duniya -Sulaiman Deni

Wakilin Aminiya Abubakar Haruna ya tattauna da wani matashi mai suna Sulainman Abdullahi  Deni wanda ya yi fice wajen wasan daga nauyi a Jihar Le

Usain Bolt ya fafata da motar safa

Shahararren dan tseren duniya dan asalin Jamaika Usain Bolt ya fafata da motar safa a Ajantina kimanin makwanni biyu da suka wuce.dan tseren ya kai zi

Jadawalin Gasar La-Liga A Wannan Mako: Asabar 4 Ga Janairu, 2014

Jadawalin Gasar La-Liga A Wannan Mako:Asabar 4 Ga Janairu, 2014 Malaga     da     Atletico Madrid    Hudu