Wasanni

Wasanni

Idan Iheanacho ya koma Fotugal mahaifinsa zai samu kason Naira miliyan 84

Rahotanni da ke fitowa a kafofin watsa labaran wasanni a yanar gizo sun nuna akwai yiwuwar dan kwallon Golden Eaglets Kelechi Iheanacho ya koma kulob

Kanu ya dauki nauyin yi wa yara hudu aiki a zuciya a kasar Indiya

A ranar 26 ga watan jiya ne (Disamba) Cibiyar Tallafawa Masu Matsala a Zuciya ta Kanu Heart Foundation ta dauki nauyin wadansu yara hudu da ke da mats

A TAKAICE: JANAIRU 2014

A Takaice… Asamaoh Gyang ne zai jagoranci Ghana a gasar cin kofin duniya Kocin kungiyar kwallon kafa ta Ghana Kweshi Appiah ya bayyana cewa 

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Messi ya sake lashe gwarzon dan kwallon duniya a karo na hudu a jere

Shahararren dan kwallon FC Barcelona da ke Sifen dan kasar Ajantina Lionel Messi ya sake kafa sabon tarihi a fagen kwallo.  A wannan karo ya sake

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Gwamnatin Tarayya ta yi wa ‘yan kwallon Super Eagles ruwan Naira

A ranar Talatar nan da ta wuce ne Shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan tare da mukarrabansa suka tarbi ’yan kwallon Najeriya Super Eagles wadanda suk