Wasanni

Wasanni

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Eto’o ya sayi motoci hudu a kan Naira Biliyan daya

Shahararren dan kwallon Kamaru da yanzu haka yake bugawa kulob din Chelsea da ke Ingila, Samuel Eto’o a makon jiya ya ware zunzurutun Fam miliyan hudu

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: NFF ta dage kungiyoyin kwallon da suka hada baki aka tashi 67-0 da 79-0 a shiyyar Bauchi

A karshen makon jiya ne aka samu labarin yadda wadansu kungiyoyin  kwallon kafa hudu suka hada baki da alkalan wasa aka tashi wasa da ci 67-0 da

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Wani ya rasa gidansa a caca a wasan Manchester United da Arsenal

Wani dan Uganda mai suna Henry Dhabasani wanda yake goyon bayan kulob din Arsenal da ke Ingila ya rasa gidansa a wata caca da ya yi  da abokinsa

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Za a ba ’yan kwallon Golden Eaglets filaye a Abuja

Kwanan nan ’yan kwallon Golden Eaglets da suka yi nasarar lashe kofin duniya na matasa a Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) za su washe da filaye a Abuj

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013:Yaya Toure ne Gwarzon dan kwallon Afirka Na BCC a bana

Shahararren dan kwallon kulob din Manchester City da ke Ingila kuma dan asalin kasar Kwaddebuwa Yaya Toure ne aka zaba a matsayin Gwarzon dan kwallon