Wasanni

Wasanni

An fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai (Champions League)

A ranar Litinin da ta gabata ne Hukumar shirya gasar cin kofin zakarun kulob-kulob a Nahiyar Turai watau UEFA ta fitar da jadawalin gasar a zagaye na

A Takaice…10

Sergio Aguerro zai shafe mako takwas ba tare da yin kwallo ba Shahararren dan kwallon kulob din Manchester City da ke Ingila Sergio Aguerro ya samu ra

An hana tsohon dan damben boding Mike Tyson shiga Ingila

Hukumar shigi da fici ta Ingila ta hana tsohon dan damben boding Mike Tyson shiga Ingila don ya kaddamar da littafinsa.Mike Tyson dai ya shirya kaddam

FIFA ta karyata zargin da ake yi mata na sanya Ajantina a rukuni mara zafi a gasar cin kofin duniya

A shekaranjiya Talata ne Hukumar FIFA ta karyata zargin da wasu suke mata na da gangan ta sanya kasar Ajantina a rukunin da ba shi da zafi don ganin k

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako: Asabar 14 Ga Disamba, 2013

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako:Asabar 14 Ga Disamba, 2013Manchester City     da     Arsenal&nbs