Wasanni

Wasanni

Kano ta karrama Pillars da ’yan kwallonta na Eaglets

Rabi’u Musa Kwankwaso na Jihar Kano ya karrama ’yan kwallon kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 17 da ake wa lakabi da Golden Eaglets da suk

Shagon Caka-Caka ya kashe Bahagon Garkuwan Ali-Fada a Legas

Shagon Caka-Caka daga bangaren Jamus ya kashe Bahagon Garkuwan Ali-Fada daga bangaren Guramada a damben da suka yi a filin wasan dambe na kasuwar Alab

A Takaice… 8

Yau za a yi jadawalin Gasar Cin Kofin Duniya A yau Juma’a ne ake sa ran Hukumar shirya kwallo ta duniya FIFA za ta fitar da Jadawalin Gasar Cin Kofin

‘Ya’yan da matata ta haifa ba nawa ba ne -Tsohon dan kwallon Ghana

Tsohon dan kwallon Ghana Nii Odarty Lamptey ya bayyana cewa ’ya’ya ukun da matarsa mai suna Gloria ta haifa masa bai amince nasa ba ne bayan an gudana

Wata ta damfari Osaze Odemwingie Naira miliyan 19 a Ingila

Yanzu haka wata kotu a Birtaniya tana tuhumar wata mata mai suna Claire Duke, mai kimanin shekara 38 da laifin damfarar wadansu ’yan kwallo a Ingila c