Wasanni

Wasanni

Mahaifin Iheanacho na neman dansa ruwa a jallo

dan kwallon Golden Eaglets Kelechi Iheanacho ya bace sama ko kasa, kamar yadda mahaifinsa mai suna James Iheanacho ya tabbatar wa duniya haka a lokaci

A Takaice… 7

Cristiano Ronaldo zai shafe mako uku a benchiShahararren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo ya samu rauni a cinyarsa ta hagu 

36 Lion ta lashe gasar kofin Sarkin Legas

Fitaccen kulob din nan da ake kira 36 Lion Football Club  da ke yankin Badagiri a Jihar Legas ya zama zakara a gasar cin kofin Sarkin Legas wanda

Kano Pillars ta karbi kofin gasar Premier

A jiya Alhamis ne ake sa ran kulob din Kano Pillars da ke Kano da ake wa lakabi da “Sai Masu Gida” ya karbi kofin gasar rukunin Premier na Najeriya da

Jadawalin Gasar Premier Na Ingila A Wannan Mako:

Asabar 30 Ga Nuwamba, 2013Aston billa     da     Sunderland    Hudu na yammaCardiff City   &nbs