Wasanni

Wasanni

Stephen Keshi na bin Hukumar NFF albashin wata bakwai

Hukumar shirya kwallon kafa ta kasa (NFF) ta tabbatar kocin Super Eagles Stephen Keshi yana binta albashin wata bakwai.Shugaban Hukumar, Alhaji Aminu

Gasar La-Liga: Gobe FC Barcelona za ta kece-raini da Real Madrid

A gobe Asabar 26 ga watan Oktoba ne ake sa ran za a yi wasa mafi zafi a gasar rukunin La-Liga na Sifen a tsakanin kungiyar FC Barcelona da kuma ta Rea

A Takaice…2

An sallami Rabiu Ibrahim daga asibiti bayan ya suma a lokacin da yake kwallo Tsohon dan kwallon tsakiya a kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Flying Eag

Yayar Mario Balotelli ta haifarwa Obafemi Martins da namiji

A ranar Lahadin da ta wuce ne kafofin watsa labarai suka bayyana cewa yayar shahararren dan kwallon Italiya Mario Balotelli mai suna Abigail Barwuah t

An yi wa ’yan kwallon Super Eagles ruwan duwatsu a Habasha

Dan kwallon tsakiya a kulob din Najeriya Super Eagles mai suna Nosa Igeibor ya samu rauni a hannunsa na dama a lokacin da magoya bayan kasar Habasha s