AFC ta ɗage wasanni saboda yamutsin da ya mamaye Gabas ta Tsakiya
Iran na nazarin ƙaurace wa Gasar Kofin Duniya ta shekarar 2026 da Amurka da Canada da kuma Mexico za su karɓi baƙunci.
Wasanni
Iran na nazarin ƙaurace wa Gasar Kofin Duniya ta shekarar 2026 da Amurka da Canada da kuma Mexico za su karɓi baƙunci.
A watan Janairun 2025 ne Messi mai shekaru 38, ya samu lambar girmamawa mafi girma ta fararen hula a Amurka.
Chelsea ta sallami Maresca bayan shekara ɗaya da rabi sakamakon saɓani da shugabannin kulob ɗin.
Ƙiris ya rage ƙungiyoyin Italiya su yi abin kunya a gasar Champions League ta bana.
Gyokeres ya ce lallasa Tottenham da Arsenal ta yi ita ce “amsa mafi dacewa” ga masu sukar ƙungiyarsu