Wasanni

Wasanni

Gasar neman gurbin zuwa cin kofin duniya: Jibi Najeriya za ta kara da Habasha

A jibi Lahadi idan Allah Ya kaimu, kungiyar kwallon kafa ta kasa watau Super Eagles za ta kece-raini da kasar Habasha (Etofiya) a gasar neman gurbin z

A Takaice…

Swansea na neman Fam miliyan 30 a kan Michu Kulob din Arsenal da na Liberpool tilas su biya Fam miliyan 30 muddin suna bukatar dan kwallon kulob din S

Tsohon dan kwallon Arsenal Robert Pires ya ziyarci Legas

A ranar 22 ga watan Satumbar 2013 ne, shahararren tsohon dan kwallon Arsenal da ke Ingila Robert Pires ya ziyarci Legas a matsayinsa na babban bako a

Liberpool ta sanya farashin Fam miliyan 55 a kan Suarez

Kulob din Liberpool da ke Ingila ya nanata kudurinsa na sayar da shahararren dan kwallonsa Luis Suarez ga kulob din Real Madrid da ke Sifen muddin kul

An dakatar da Deco daga buga kwallo na tsawon shekara guda a Fotugal

Tsohon dan kwallon FC Barcelona da ke Sifen da kuma kulob din Chelsea da ke Ingila Deco ya shiga halin ni-’yasu bayan da kotun da ke hukunta ’yan kwal