Wasanni

Wasanni

Ronaldinho ya kashe Naira miliyan 9 a gyaran gantso

Shahararren dan kwallon Brazil da ya taba yin kwallo a kulob da dama ciki har da FC Barcelona na Sifen da kuma AC Milan da ke Italiya Ronaldinho ya ka

An dage Balotelli daga wasanni uku a gasar Serie A

An dage Mario Balotelli, dan wasan gaba a kulob din AC Milan da ke Italiya har wasa uku bayan da alkalin wasa ya ba shi katin kora a wasan da kulob di

Sunderland ta kori kocinta Di Canio

Jim kadan bayan da kulob din West Brom Albion ya lallasa na Sunderland da ci 3-0 a gasar rukuni-rukuni na Premier na Ingila a karshen makon jiya, kulo

Kulob din Enyimba ya sake kafa tarihi na lashe kofin kalubale na kasa

Kulob din Enyimba na garin Aba ya sake kafa tarihi saboda ya lallasa kulob din Warri Wolbes inda ya lashe kofin da ake yi wa lakabi da kofin tarayya w

Katsina Max Air ya lashe babban kofin gasar Polo ta Katsina

A ranar Asabar da ta gabata ne aka kammala gasar wasan kwallon dawaki na shekara-shekara a Katsina inda kulob din Katsina Mad Air na Lawal Mangal ya l