Wasanni

Wasanni

Gasar Neman Zuwa Cin Kofin Duniya A Brazil: An hada Super Eagles da Etofiya

A ranar Litinin da ta gabata ne Hukumar kula da shirya kwallo a Nahiyar Afirka (CAF) ta fitar da jadawalin kasashe goma da za su hadu da juna a gasar

Gwamnatin Kano ta koka a kan mayar da Kano Pillars garin Kaduna

A shekaranjiya Laraba ne gwmanatin Jihar Kano ta koka a kan yunkurin da Hukumar shirya wasan kwallon kafa ta kasa NFF ta yi na dakatar da kulob din Ka

Gasar zakarun kulob-kulob na Turai: Madrid ta yi wa Galatasaray luguden kwallaye

A ranar Talatar da ta wuce ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya yi raga-raga da kulob din Galatasaray da ke Turkiyya da ci 6-1 a gasar zakarun kulo

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila

Asabar 21 ga Satumba, 2013Norwich City     da  Aston billa daya saura kwata na ranaLiberpool     da    &n

Dani Albes ya so ya ba ni zuciyarsa don a dasa mini -Eric Abidal

Tsohon dan kwallon FC Barcelona da ke Sifen Eric Abidal a ranar Talatar nan ne ya bayar da labarin da ya sosa zukatan magoya bayan kulob din bayan ya