Wasanni

Wasanni

Wayne Rooney ya tafi Fotugal don yin jinya

Shahararren dan kwallon Manchester United da ke Ingila Wayne Rooney a shekaranjiya Laraba ne aka bayar da labarin ya tafi kasar Fotugal don cigaba da

Real Madrid ta samu Naira biliyan 114 kudin shiga a shekara

A ranar Talatar da ta wuce ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya bayar da sanarwar ya samu kudin shigar da ya kai Naira Biliyhan 114 kwatankwcin Yur

Japanawa na murnar samun daukar nauyin gasar Olamfik ta 2020

Mutanen Japan musamman wadanda ke zaune a babban birnin kasar watau Tokyo sun barke da murna jim kadan bayan Kwamitin da ke kula da shirya wasannin Ol

Messi ya tsallake zuwa jarun da ya biya harajin Naira biliyan daya

A ranar Talatar da ta wuce ne kafofin watsa labarai suka sanar da cewa shahararren dan kwallon FC Barcelona da ke Sifen Lionel Messi ya tsallake tafiy

Jadawalin Gasar Premier a Wannan Makon:

Asabar 14 ga Satumba, 2013Manchester United     da    Crystal Palace  Sha biyu saura kwata na ranaAston Villa