Wasanni

Wasanni

Super Eagles ta shirya tunkarar kowace kasa a gasar neman zuwa cin kofin duniya -Emmanuel Emenike

Dan kwallon gaba a kungiyar Super Eagles Eammnuel Emenike ya bayar da tabbacin kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta haye gasar cin kofin duniya

Talata za a fara gasar cin kofin zakarun kulob-kulob a Nahiyar Turai

A ranar Talata 17 ga watan Satumba da kuma Laraba 18 ga watan ne ake sa ran kungiyoyin kwallon kafa guda 32 da ke sassa daban-daban a Nahiyar Turai za

Jadawalin Gasar Zakarun Kulob-Kulob A Nahiyar Turai (UEFA Champions League)

Talata 17 ga Satumba, 2013Manchester United     da    Bayer Leverkusen    Real Sociedad    

Ban yi nadamar barin kulob din Madrid ba -Gonzalo Higuain

Shahararren dan kwallon gaban kulob din Real Madrid da ke Sifen da ya canza sheka zuwa na Napoli da ke Italiya ya bayyana cewa bai yi nadamar barin ku

Wasan takalmin taya ya fara bunkasa a garin Kaduna -Abubakar Super Coach

Shugaban kungiyar wasan takalmin taya na Jihar Kaduna Malam Abubakar Super Coach ya ce wasan takalmin taya ya fara kankama a Jihar Kaduna da ma a Jiho