Wasanni

Wasanni

An hori ’yan kwallon Nasarawa United su kara kwazo

An yi kira ga ’yan kwallon Nasarawa United da masu horar da su da su yi kokarin ganin sun saka wa gwamnatin Jihar Nasarwa ta hanyar zage damtse a wasa

Legas ta lashe gasar damben hukumar NBF

Yan wasan damben zamani da ke wakiltar Jihar Legas sun lashe gasar damben zamani da hukumar dambe ta kasa (NBF) ta shirya na shekarar 2013 wanda aka g

Gobe za a fara gasar kwallon dawaki a Katsina

A gobe Asabar idan Allah Ya kaimu ne ake sa rn fara gudanar da gasar kwallon dawaki da aka fi sani da Polo karo na 90  tun daga lokacin da Sarkin

Da yawa daga cikin tsofaffin ’yan kwallon Najeriya ni na horar da su -Lawan Basko

Alhaji Lawan Abdullahi da aka fi sani da Lawan Basko shi ne mai horar da kungiyar kwallon kafa ta KKD da ke Tudun Wada Kaduna.  Ya bayyana ma’ana

Wasan takalmin taya ya fara bunkasa a garin Kaduna -Abubakar Super Coach

Shugaban kungiyar wasan takalmin taya na Jihar Kaduna Malam Abubakar Super Coach ya ce wasan takalmin taya ya fara kankama a Jihar Kaduna da ma a Jiho