Manchester United ta sha kashi a hannun West Ham
Manchester United ta dawo mataki ma takwas a gasar Firimiyar Ingila.
Wasanni
Manchester United ta dawo mataki ma takwas a gasar Firimiyar Ingila.
Aminiya ta yi duba kan ‘yan wasa 10 da suka nuna bajinta a 2023.
Victor Osimhen ya zama dan Najeriya namiji na farko da ya lashe kambin a shekaru 24, yan Kanu Nwanko da ya lashe a 1999
Tottenham ta sha kashi a gida a hannun Chelsea da ci 4-1 ranar 6 ga watan Nuwamba.
Karo na 17 kenan da Anthony Martial da Marcus Rashforrd suka ci kwallo a tare a Premier League.