Wasanni

Wasanni

Madrid ta janye daga cinikin Gareth Bale

A ranar Talatar da ta wuce ne kocin kulob din Real Madrid da ke Sifen Carlo Ancelotti ya fadawa shugaban kulob din Florentina Perez cewa ya hakura da

Jadawalin Gasar Rukunin Premier

Jadawalin Gasar Rukunin Premier da ke Ingila Asabar 17 ga Agusta, 2013Liberpool da Stoke     karfe daya da minti 45    A

Gobe za a fara gasar rukunin Premier a Ingila da kuma La-Liga a Sifen

A gobe Asabar 17 ga wannan wata  ne ake sa ran za a fara kakar wasanni ta bana a kasashen Ingila da kuma Sifen.A Ingila, kungiyar kwallon kafa ta

A makon gobe kulob din Arsenal zai san matsayinsa a gasar zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai

A ranar Laraba 21 ga watan Agusta ne ake sa ran kungiyoyin kwallon kafa da dama ciki har da na Arsenal da ke Ingila za su fafata a gasar neman hayewa

Tsofaffin ’yan kwallon Super Eagles sun nemi Gwamnatin Tarayya ta cika alkawarin gidajen da ta yi musu

Tsofaffin ’yan kwallon Super Eagles da suka lashe kofin Afirka a shekarar 1994 a Tunisiya sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta yi wa Allah ta cika m