Wasanni

Wasanni

Jose Mourinho ya yaba wa bictor Moses

Kocin kulob din Chelsea da ke Ingila Jose Mourinho ya nuna matukar farin cikinsa ganin yadda dan kwallon gabansa dan asalin Najeriya bictor Moses yake

Ronaldo ya sabunta kwantaraginsa a Real Madrid

A ranar Talatar da ta wuce ne shahararren dan kwallon kafa a a kulob din Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo ya sabunta kwantaraginsa da tsawon

Dalilin da ya sa nake son barin kulob din Liberpool -Luiz Suarez

Shahararren dan kwallon kulob din Liberpool da ke Ingila Luiz Suarez a shekaranjiya Laraba ya bayyana dalilin da ya sa yake neman barin kulob din.Suar

Ribery, Ronaldo da Messi ne za su fafata a Gwarzon dan kwallon Nahiyar Turai

A shekaranjiya Laraba ne hukumar shirya wasan kwallon kafa a Nahiyar Turai (UEFA) ta fitar da jerin sunayen  fitattun ’yan kwallo a Nahiyar Turai

dan shekara 11 ya sanya hannu a kulob din Real Madrid

Wanni yaro dan kimanin shekara 11 da da ke karatun sakandare a Kalifoniya kasar Amurka mai suna Joshua Pynadath ya sanya hannu a kulob din Real Madrid