Wasanni

Wasanni

Taye Taiwo ya koma Turkiyya

Shahararren dan kwallon Super Eagles Taye Taiwo ya canza sheka daga kulob din AC Milan da ke Italiya zuwa na Bursaspor da ke Turkiyya.A kakar wasan da

Arsenal za ta lashe kofi a bana – Santi Cazorla

dan kwallon tsakiya a kulob din Arsenal Santi Carzola ya ce da alama kulob din zai lashe kofi a kakar wasa ta bana.dan kwallon ya bayyana haka ne jim

Mohammed Al Fayed ya sanya kulob din Fulham a kasuwa

Attajiri dan asalin kasar Masar Mohammed Al Fayed kuma wanda ya mallaki kulob din Fulham da ke gasar rukuni-rukuni ta Premier da ke Ingila a shekaranj

An sare kan Alkalin wasan da ya kashe wani dan kwallo a Brazil

Kimanin makwanni biyu da suka wuce ne wani abu mai kama da al’amara ya faru a Brazil a lokacin da cacar baki ta barke  a tsakanin alkalin wasa da

Manchester United ba ta gama yin cefane ba -Dabid Moyes

A shekaranjiya Laraba ne sabon Kocin Manchester United Mista Dabid Moyes ya fito karara ya nuna cewa har yanzu kulob din bai gama cefanen ’yan kwallon