Wasanni

Wasanni

Gasar cin kofin duniya: FIFA ta ba Brazil Dala miliyan 100

Jim kadan da kammala gasar cin kofin zakarun Nahiyoyi da ake fi sani da Confederations Cup a ranar Lahadin da ta gabata, Shugaban Hukumar shirya wasan

Arsenal ta yi cefanenta na farko

Kulob din Arsenal ya ce yana farin cikin sanar da magoya bayansa cewa a ranar Talatar da ta wuce ya sayi matashin dan kwallon Faransa mai suna Yaya Sa

Kamfanin Nike ya fito da sabuwar kwallon gasar Premier ta Ingila

Shahararren kamfanin nan da ke sayar da kayayyakin wasanni mai suna Nike a shekaranjiya Laraba ya fitar da sabuwar kwallon da za a yi amfani da ita a

Magoya baya sun lakada wa shugaban wani kulob duka a Ajantina

Magoya bayan wani kulob mai suna Club Atletico Independiente da ke buga gasar rukuni-rukuni ta Ajantina sun lakada wa shugaban kulob din Jabier Canter

Gasar cin kofin zakarun Nahiyoyi: barayi sun yi wa ’yan kwallon Sifen lalata

Jami’an tsaron kasar Brazil sun dukufa  wajen zakulo barayin da suka shiga dakunan kwanan ’yan kwallon Sifen a Otal din da aka sauke su inda suka