Wasanni

Wasanni

Tsohon kocin Ingila Terry Venables ya rasu

Venables ya jagoranci kungiyar Tottenham da Crystal Palace da Australiya.

An bai wa Newcastle damar dauko aron ‘yan wasa daga Saudiyya

An kammala cinikin Newcastle a kan Fam miliyan 30 a watan Oktoban 2021.

Barcelona ta yi canjaras da Rayo Vallecano

Unai Lopez ya fara zirara wa Barcelona kwallo a ragar ta a mintina 39 da fara wasan.

Jaroslav Silhavy ya yi ritaya daga aikin kocin Jamhuriyar Czech

Matsi ya yi yawa a aikin kuma yana da girma.

De Gea zai koma Inter Miami ta Amurka

David de Gea ya ki amincewa da tayin albashin fam 500,000 duk mako da kungiyar Al-Nassr ta Saudiyya.