Wasanni

Wasanni

Carlo Ancelloti ya zama kocin Real Madrid

A ranar Talatar da ta wuce ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya bayyana Carlo Ancelotti, tsohon kocin kulob din PSG da ke Faransa a matsayin sabon

Cabani ya koma kulob din Chelsea

Kulob din Napoli da ke Italiya ya amince da tayin Yuro miliyan 58 daga kulob din Chelsea da ke Ingila ya yi a kan dan wasan gabansa mai suna Edinson C

…Yayin da Carlos Tebez ya koma Jubentus

Shahararren dan kwallon Manchester City da ke Ingila Carlos Tebez ya koma kulob din Jubentus da ke Italiya a kan Fam miliyan 10.Kamar yadda kafofin wa

Dalilin da ya sa ba na kallon kwallo a gida -Lionel Messi

Shahararren dan kwallon duniya da yanzu haka yake wasa a kulob din FC Barcelona da ke Sifen kuma dan asalin Ajantina Lionel Messi a shekaranjiya Larab

Kulob din Dolphins yana neman Naira miliyan 106 a kan Ajagun

Kulob din Dolphins da ke Fatakwal wanda ke buga gasar rukuni-rukuni na Najeriya a shekranjiya Laraba ne ya sanya dan wasansa mai suna Abduljaleel Ajag