Wasanni

Wasanni

Ba gudu, ba ja da baya a kan zaftare alawus din ’yan kwallon Super Eagles -Hukumar NFF

A ranar Juma’a da ta wuce ne Hukumar kwallon kafa ta Najeriya da aka fi sani da NFF ta fitar da sanarwar cewa babu gudu kuma babu ja da baya a hukunci

An yanke wa shugaban kulob din AC Milan Silbio Berlusconi hukuncin shekara bakwai

A ranar Talata da ta wuce ne wata kotu a kasar Italiya ta yanke wa tsohon Firaministan Italiya kuma Shugaban kulob din AC Milan Silbio Berlusconi huku

An fitar da jadawalin gasar rukunin Premier na Ingila

A shekaranjiya Laraba ne Hukumar shirya wasan kwallon kafa ta Ingila (FA) ta fitar da jadawalin gasar rukuni-rukuni na Ingila da ake wa lakabi da Prem

Gasar cin kofin kalubale na Nahiyoyi: ’Yan Brazil sun cigaba da yin zanga-zanga

Zanga-zanga ta cigaba da gudana a lokacin da gasar cin kofin kalubale na Nahiyoyi da aka fi sani da Confederation Cup ke gudana a halin yanzu a kasar

Real Madrid za ta kara wa Cristiano Ronaldo albashin Naira biliyan 32

A yunkurin da kulob din Real Madrid da ke Sifen ke yi na jawo ra’ayin shahararren dan kwallonsa Cristiano Ronaldo na ganin bai canza sheka zuwa wani k